“IRIN KHUMAINI DAYA DUNIYA KE BUQATA”



_ Sayyid Zakzaky (h) Zantukan hikima.

Lallai kuskure ne mutum ya dauka duniyar nan tana buqatar Khumainoni ne da yawa, 
Khumaini daya duniya ke bukata, kuma ta samu! Fikirar Khumainin kawai al’ummar duniya ke bukatar dabbakawa.

_ Daga Littafin Zantukan hikima wallafar cibiyar Wallafa.

© Freedom Fighters Ng.

Post a Comment

0 Comments