Daren Farko Na Watan:
Akwai ruwayoyi daban-daban da suka yi magana kan batun da za a yi a dare kamar yadda ya zo cikin littafan addu'oi, amma daga cikin abuwan da aka so yi har da: yin' bi oi salla goma shaka raka'a za. a karanta Fatiha da Qul huwallahu sau goma sha daya.
Ranar Farko Na Watan:
An so azumtar wannan rana saboda irin falalar da ke cikin hakan. An ruwaito Imam Sadiq (as) yana cewa: Duk wanda ya azumci ranar farko na watan Sha'aban Aljanna ta wajabta gare shi. Sayyid Ibn Tawus ya ruwaito wani hadisi daga wajen Ma'aikin Allah (s) da ke nuni da falalar da kuma yawan ladan da ke tattare da yin azumi na azumi na watan Sha'aban yana mai mai yin a darensu'a alla inda zai karanta Fatiha da Qul Huwallahu sau sha daya a kowace raka'a
A cikin Tafsirin Imam (as) an ruwaito wani hadisi da ke magana kan falalar watan Sha'aban da kuma falalar ranar farko na watan da ke tattare da falaloli da lada masu yawan gaske.
Mai son karin bayani sosai yana komawa ga littafan da suka yi magana kan falalar ranar farko na watan Sha'aban.
Rana Ta Uku:
Rana ce mai albarka da falalar gaske. Al-Sheikh cikin Al-Misbah yana cewa: "A wannan rana ce aka haifi Husain bn Ali (as)...don haka ku azumce shi kuna masu yin wannan addu'a:
Na san mu, kuma an karrama mu, a cikinta dukan roƙonsa, kamar yadda Hossin ya haifi Muhammad Jadah, kuma Fthris a cikin shaidarsa. Sannan ku yi addu'a bayan haka da addu'ar Al-Husain, tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi, wacce ita ce addu'ar karshe a gare shi, a ranar da makiyansa suka yawaita a kansa, wato ranar Ashura.
Ibn Ayash yana cewa: Na ji Husain bn Ali bn Sufyan Al-Buzufari yana cewa: Na ji Imam Sadiq (as) yana karanta wannan addu'a a wannan rana, yana mai cewa tana daga cikin addu'oin rana ta uku wa na ' aban, wanda rana ce da aka haifi Husain bn Ali (as) a ciki.
Daren Sha Uku Ga Watan:
Shi ne daren farko na dararen 'bidh' (sha uku, sha hudu da sha biyar na kowani wata), ana iya komawa ga littafan da suka yi magana kan wadannan darare.
Daren Sha Biyar Ga Watan:
Dare ne da ke tsananin da falala masu yawan gaske. An ruwaito Imam Sadiq (as) yana cewa: An nuna Al-Baqir (as) fim da falalar daren sha biyar ga watan Sha'aban, sai ya ce: "Dare ne da ya fi kowani dare falala bayan daren Lailatul Qadri, dare ne " da Allah ke arzurta bayinSa da kuma gafarta musu. Ku yi kokarin samun samun damar da Allah Ta'ala a cikinsa, don kuwa dare ne da Allah Ta'ala Ya dora wa kansa cewa zai amsa bukatar duk wanda ya tambaye dai shibauk Allah ba ne. ......ku kokarta wajen addu'a da karfin Ubangiji.
Daya daga cikin albarkokin wannan dare mai albarka shi ne a cikinsa ne aka haifi Imam al-Zaman (Allah Ya amfani da misalinsa wanda), hakan ne ya kara wa wannan dare daukaka da falala masu yawa.
Akwai da ake yi a wannan dare da suka hada da:
1. Yin wanka.
2. Raya daren da saloli da addu'oi da kuma istigfari kamar yadda Imam Zainul Abidin ya zama ya aikatawa. Ya zo cikin wani hadisi cewa duk wanda ya raya wannan dare zuciyarsa ba za ta mutu ba a ranar da zukata suke mutuwa.
3. Ziyarar Imam Husaini (as) wacce ita ce mafi daukakan manufar wannan dare da take sanya imanin zunubai.
Yadda ake yi mafi yawan wannan ziyara shi ne mutum ya hau wani abu mai tsawo (saman gida), ya kalli dama da hagu sannan ya daga kansa sama sai ya karanta wannan ziyara: Wassalamu
Alaikum gareka da Allah madaukaki
An ce ana fatan za a rubuta wa wanda ya karanta wannan ziyara ladan hajji da umra.
4. A karanta wannan addu'a wadda take a ziyarar ga Imam Al-Mahdi (ATFS), ita ce kuwa:
Ya Allah darenmu da jaririnmu, gabobinka, da wa'adinsu, wanda na kiyaye da nagarta, da kai, Naserah da mai goyon bayansa, idan ya rasu, da Mala'ikun wadatarsa, Takobin Allah, wanda ba ya danganta, da juzu'insa, wanda ba ya gushewa, da mafarkin da ba ya cutar da shi, da mafarki, da kewayawa, da dauloli na zamanin, da uwar al'amari, da gidaje har yanzu a cikin dare. kaddara, da ma'abota bugu da bugu, Da masu mulkin dokokinsa da hani, Ya Allah ka raba hatiminsu da tushensu na boye, da duniyarsu, Ya Allah.Shi da kwanakinsa da kwanakinsa, kuma ya sanya mu daga cikin magoya bayansa, kuma ina taya mu murna, kuma ina taya juyin juya halinmu, kuma na sani a cikin abokansa da gaske, kuma muna cikin jiharsa. magana da iyali, kuma ka la'anci dukkan azzalumai, kuma ka yi hukunci a tsakaninmu da su, Ya AlkalinKa.
5. Sheikh ya ruwaito daga Isma'il bn Fadhl al-Hashimi yana cewa: 'Al-Sadiq (as) ya koya min wannan addu'a wanda zan rika karantawa daren sha biyar ga watan Sha'aban, ita ce:
Ya Allah Kai ne Rayayye, Rayayye, Mai girma, Mafi daukaka, Mahalicci, Matattu, Al-Badia, gareka, daya, daya, ya rike, wanda bai haihu ba kuma ba a haife shi ba kuma bai yi ba. Ka yi salati ga Muhammadu da alayen Muhammad, Ka gafarta mini, ni kuma in gafarta mini, kuma in cika abin da nake so, kuma na sanya addinina, kuma ka binne ni a cikin Rizki, kana cikin wannan dare. halittarku, kuma kuna da kyau.Ka yi mini rahama, Ya Mafi rahamar masu rahama.
6. A karanta wannan addu'a da Manzon Allah (s) ya kasance ya karantar da daren sha biyar ga watan Sha'aban:
Ya Allah na rantse da tsoronka, Ka sanya mana bala'i a cikin addininmu, kuma kada ka sanya duniya ta fi damunmu, kuma kada ka kai ga iliminmu, kuma kada ka mamaye mu da wadanda ba su yi mana rahama ba.
Wannan addu'a ce mai girman gaske da ake iya karanta ta a kowani lokaci.
7. Ya karanta Du'a Kumail.
8. Ya karanta wadannan zikirori sau dari: ( Tsarki ya tabbata ga Allah, godiya ta tabbata ga Allah, kuma babu abin bautawa face Allah, kuma Allah shi ne mafi girma ) . Za a gafarta masa zunubansa sannan kuma za a biya masassa na duniya da lahira.
9. Sheikh ya ruwaito cikin Al-Misbah daga Abi Yahya cikin wani hadisi kan falalar daren sha biyar ga watan Sha’aban yana cewa: “Na ce wa shugabana Sadiq (as) cewa: wace addu’a ce mafi girma wanna a dare, sai ya ce: "Idan ka idar da sallar Lisha, ka yi salla mai raka'a biyu. A raka'ar farko ka karanta Fatiha da Suratul Kafirun, a ta biyu kuma Fatiha da Qul huwallahu, idan ka idar sai ka ce: Glory be to God sau nufin da uku sai kuma Praise be to God , sau da tal Sai kuda in God hudu. Sannan sai ka ce:
Kai, wane ne matsugunin bayi a cikin ayyuka, kuma yana girgiza halittar lafuzza, ya duniya mai ladabi da bacewa, Ya Ubangiji kada ka boye masa tunanin rudu da aikin tunani, Ya Ubangiji. na Kaliki da albarka, Ya Ubangijin mulkin kasa da sama, kai ne Allah ba Allah ba ne sai kai, in ba Allah ba kai kadai ne, babu abin bautawa face kai, ka lullube zunubaina da hakuri da gafararKa. , kuma ka lulluɓe ni da darajarka a wannan dare, kuma ka sanya ni a kansaMa'abuta, kuma zan sanya su saboda ku, kuma zan faranta mini rai. , Yallabai, kana neman wanda ya gudu, kuma kana neman dalibi, kuma a kan karamcinka. naSharar Bright, Ya Ubangiji, idan ban yi tunanin haka ba, ma'abota karamci, yafiya da gafara, na same ni da abin da ba su dace ba. halitta, kuma ƙunci zuwa ga abinci, kuma ku sami abin da na tambaye ku, bã ni tambayar ku ga wani abu mafi girma daga gare ku.
Daga nan sai ka yi sujada ka ce: Ya Ubangiji, sau ashirin, sai kuma , Ya Allah, sau bakwai, sai kuma ya karanta: There is neither might nor power except with God, sau baksau , God willing . Daga nan sai a yi salati ga Annabi da Alayensa, sannan ka roki abin da kake so, Allah zai biya maka bukatarka.
10. Al-Tusi da Al-Kaf'ami suna cewa: A wannan dare ana karanta:
Ubangijina ya bayyana gareka a cikin wannan dare, kuma ina nufin, kuma ina nufin da kai da iliminka na dalibi, da kai a cikin wannan dare.. Allah abin godiya da daukaka, Ya Allah ina rokonka kamar yadda aka umarce ka. , don haka amsa mani kamar yadda kuka yi alkawari cewa ba za ku yi baKa rasa alƙawari.
Ana karanta wannan addu'a da asuba gabannin sallar shafa'i.
11. Bayan kowace raka'oi biyu na sallar dare da kuma bayan sallolin Shafa'i da Witri ya karanta abin da Manzon Allah(s) ya ke karantawa. Sheikh ya ruwaito daga Hammad bn Isa, daga Abban bn Tagallub cewa: Imam Sadiq (as) ya ce: Wata rana a daren sha biyar ga watan Sha'aban a Manzon Allah (s) yana wajen A'isha, bayan da dare ya raba, Annabi (s) ya tashi daga inda yake kwance, ko da A'isha ta farka ba ta ganshi ba sai kishi ya kamata tana zaton ko ya tafi wajen daya daga cikin matayensa ne......sai tane fitmansa daki- daki (dakunan matayen nasa), tana cikin hakan sai ta ganshi a she yana salla ne ya yi sujada, a yayin sujadar ta ji shi yana cewa:
Mun maye gurbin ku Swady da tunanina, kuma ni amintacce da hannuwana, da hannunsa a kaina. Sannan ya daga kai da Ahwah na Biyu zuwa ga sujada da suna A’isha ta ce: “Ina neman tsari da fuskarki wadda ta misalta shi sammai da kassai, kuma aka yi mini wahayi zuwa gare shi duhu, kuma ni ne na farko da wasu, daga Ba zato ba tsammani
Daga nan sai ya sanya kumatunsu a kan kasa yana cewa:
Na rufe fuskata a cikin turbaya, kuma hakkina ne in yi maka sujada.
lokacin da Manzon ya gama sai ta koma wajen tushenta, ko da Manzo ya zo kusa da ita sai ya ji tana jan numfashi sama-sama, sai ya ce mata: wani irin numfashi ne haka kike wa ni dare kin ja ? Daren sha biyar ne ga watan Sha'aban, a daren ne ake raba arzuka, a cikinta ne ake rubuta ajali, a cikinsa ne ake rubuta masu zuwa hajji.....
12. A yi sallar Ja'afar kamar yadda aka ruwaito daga wajen Imam Ridha (as).
13. Addu'oin da aka ruwaito daga wajen Imamai (as) kamar abin da aka ruwaito da Imam Baqir da Sadiq (as) inda suke cewa: Idan daren sha biyar ga watan Sha'aban ya yi, a yi salla mai raka'a. hudu a karanta Fatiha da Qul huwallahu a kowace raka'a, idan an idar sai a karanta:
Ya Allah, ina da matalauci, kuma daga azabarka, ka ji tsoron kaina, Ka yabi kanka fiye da abin da suke faɗa.
Ranar Sha Biyar Ga Wata:
Ranar idi ne da aka haifi Imam Mahdi (as) a cikinta, don haka mustahabi ne a karanta nunasa da kuma addu'a don yin burodi.
Muhd Awwal Bauchi Ne Ya Rubuta
0 Comments