Sallah raka'a 4, Fatiha 1, Wal'asr 5. Falalarta. Wanda yayi wannan Sallah za'a rubuta mashi ladar masu sallah tundaga Annabi Adam zuwa ranar kiyama, kuma za'a tasheshi fuskarshi na haske fiyeda hasken rana da taurari, kuma za'a gafartamashi zunubanshi. [ Ikbalul-A'amal ] Daga-; Zauren F-fighters Ng.
0 Comments