Sallah raka'a 4, fatiha 1, kulhuwallahu 50.
Falalarta.
Wanda yayi wannan Sallah Allah (T) zaikarbi ranshi asaukake, kuma zai yalwata mashi kabarinshi, kuma zaifito daga kabarinshi fuskarshi na haske kamar tauraro yana mai fadin '' ASH'HADU ANLAA'ILAHA ILLALLAH, WA'ANNA MUHAMMADAN ABDUHU WA RASULUHU''.
[ Ikbalul-A'amal ]
Daga-; Zauren F-fighters A'amal.
0 Comments