Shaheed Ahmad Zakzaky mai shekaru 24, yana cikin mutane 34 da aka kashe.

Shaheed Ahmad Zakzaky mai shekaru 24, yana cikin mutane 34 da aka kashe.  Ya kasance dalibin shekarar karshe a fannin Injiniyan Kimiyya (Chemical Engineering)  a Jami'ar Fasaha ta Shenyang dake China.

 An azabtar da Ahmad da wutan lantarki tare da caccaka masa wuka daga Sojojin Najeriya, sannan su harbe shi har lahira a Barikin Basawa Zaria bayan muzaharar Quds a ranar 25/07/2014 tare da kai gawarsa asibitin koyarwa na Ahmadu Bello, Shika.
 #QudsMartyrsNigeria

©Freedom Fighter's Ng

Post a Comment

0 Comments