ABABEN ALFAHARINMU!



"Ina alfahari da matanmu musulmai waɗanda suka cancanci a yaba musu. Waɗannan matan masu sallamawa (ga umarnin Allah) ba za'a iya kautar dasu daga hanya (madaidaiciya) ba, kuma baza su cutu (rudu) da dabarun ƙeta na (turawan) Yamma da waɗanda suka tasirantu dasu ba.


- Imam Khomeini (R)


Rubutawa: Mahadi Waziri Jr.

Hoto: Freedom Fighters Ng.

Post a Comment

0 Comments