SHAHADAR IMAM ALIYU AL-HADI (AS)

 


بسم الله الرحمن الرحيم

اللهم صل على محمد وآل محمد

سنة (٢٥٤) إستشهد الإمام أبوالحسين على الهادى (ع)

الإسم: الإمام على (ع)، اللقبى: الهادى

الكنية: ابى الحسين، إسم الاب: الإمام محمد بن على الجواد (ع)

إسم الأم: سمانة، تاريخ الشهادة: ٣-رجب-٢٥٤

مدة الأمامة: ٣٣ سنة، مكان الدفنى: سامراء.

      TAKAI TACCEN TARIHIN IMAM AL-HADI (AS)

  Kamar yadda yazo acikin littafan tarihin Imamai (as) Imam Aliyu Al-Hadi (as) yayi wafatine ranar (Litinin) 3 gawatan rajab shekara ta 254 bayan hijira.

  Ya rasune sakamakon guba, wadda Khalifan Abbasawa mai suna  (Mu'utazaz) yasa masa.

  Imam ya rayu a duniya shekaru 42. Kabarinsa yana sammara tare da kabarin dansa Imam Askari (as).

  Kamar yadda aka sani shine Imami na 10 a jerin Imamai 12. An haifeshi a wani gari kusa  da madina, ana ce masa (Sarya), a ranar 2 gawatan Rajab. Ruwaya mafi shahara 15 gawatan Zul-hijja.

  Imam Aliyu ya rayu tare da mahaifinsa Imam Jawad (as) shekara 8, byan wafatinsa Imamancinsa ya dawo gareshi. Muddar Imamancinsa shekara 33, wata ruwayar kuma 34.

  Imam yanada 'ya'ya 5 maza 4 mace 1.

Sune : 1- Imam Hassan Al-Askari, 2- Hussain, 3- Muhammad, 4- Ja'afar, 5- Aliyya.

وصلى الله على محمد وآل محمد

عن الإمام الصادق (ع) "احيو أمرنا رحم الله من احي امرنا".

©FREEDOM FIGHTERS NG

Follow us @

🌎www.freedomdomfightersng.com

🖥️ t.me/freedom_fighters_ng

📲 https://twitter.com/F_FightersNG?t=CmT3abW2djBGGGuKOi1h2w&s=09

📸 www.instagram.com/freedom_fighters.ng/

📱www.facebook.com/109221621639457/

📞https://chat.whatsapp.com/D9T4vMofIQqGXGmDjTHJXp

Post a Comment

0 Comments