Bismihi ta'ala
Allahumma salli ala Muhammadin wa ali Muhammad wa ajjil farjahum.
Tabbas samun wannan jika mai al-barka, ya kara tabbatar mana da cewa Allah ta'ala ya share hawayen al-khatam muhammad (s.a.w.w).
Manzo(s.a.w.w.) yana fadin cewa" inna ibni haza sayyidun al Hassanain"(kalar rasulil kareem)
Nasabarsa ta uba
Imam Hassan(a.s) dan Ali(a.s) dan Abu dalib dan Abdul mudallib dan Hashim dan.(saboda godun tsawaitawa)
Nasabarsa ta wajen uwa Imam Hassan(a.s) dan fatima(a.s) dan 'yar Muhammad(a.s) dan Abdullah dan Abdulmullib dan Hashim.(saboda gudun tsawaitawa)
Ya rayu tsawon shekaru 47
An haife shi 15 ga watan ramadan.
yayi shahada ranar 7 ga watan safar shekara 50 bayan hijira.
Madadin ma'aikatan wannan saha mai al-barka wato freedom fighters muna taya limamin zamanin mu wato Imam Mahadi(a.j.f) da kuma wakilan sa na wannan zamanin(na'ibil amma) da babban wakilin sa maulana Sayyid Ibraheem Ya'aqub El-Zakzaky(H).
Allahumma ajjil waliyyikal faraj.
15/9/1444
6/4/2023
By Muhammad Khalid
0 Comments