Yadda Signal Defence ko kace Air Space Defence, wato Tsaron Sararin Samaniyar Iran Yake

 


Daga - Isihaq Yusup Gaya.

Signal Defence abun da jamhuriyar Musulunci 'Iran' ta yiwa ƙasashe funtunkau kenan, kuma a sanin fikirar tsaro, wannan shine mafi girman ta zarar da take tsakanin Iran da Isra'ila, a Iran duk irin shirin da kake dashi wani jirgin yaƙi zai wahala ya iya ratsawa bata kama shiba a tsakanin Atmosphere, tun daga tazarar Troposphere kilometer Ashrin 20 daga ƙasa zuwa sama, zuwa Straposhere kilometer 50, har Tsayin Mesosphere zuwa thermosphere kilometer ɗari Shida 600, daga ƙasa zuwa sama Iran zata iya kamo jirgi.


Tayi nisa a iya sarrafawa tare da gina butunbutumin jirgi marar matuƙi, Drone, wannan alakar da take tsakanin ta da Russia duk kusan dalilin kenan Saboda jirgin Shaheed 313, babu mai haufi ko jayayya da hakan cewa Lallai ne a yarda Iran ta yiwa America da Isra'ila tazara a wannan fannin. Iran ta tsayu akan tsaron sararin sama.



Wannan abun ba zai taɓa mantuwa a Graphic Account ɗina na History ba, cewa; Lokacin da Shaheed Hajj Qassem Sulaimany yayi Shahada, America tayi gigin furta wasu kazaman kalamai na abun da zai biyo baya idan Iran tayi yunkurin maida martani, ga Abun da Trump yace:


Zamu harbo 'Electromagnetic Pulse Weapons' shi wannan makamin mujjaradin ya fashe, to duk wani abu Electronics ba zai aiki ba, kuma zamu rushe gurare hamsin 54 daya lissafa ciki harda Sayeed Qa'eed, wannan ya ƙara tasiri wajen sanya iran tayi martanin da haryanzu a Pentagon ana tattauna shi..yanda akai martanin shima rubutu ne mai zaman kansa.



Inji Professor David Ekmen, masanin tsaro a jami'ar Cambridge, Duk ƙasar data rasa tsaron sararin Sama a wannan ƙarnin, to a fannin tsaro kashinta ya bushe.


Allah ya cigaba da ɗaga Jamhuriyar Musulunci. Ilahy Ajib.



Post a Comment

0 Comments