Daga - Ahmad Qaseem
An ƙirƙire wannan ƙungiya a shekarar 1963 a Amerika. Shekaru 10 (1953) kafin akwai wata Ƙungiya makamanciyar ta wadda daga baya ta juya zuwa AIPAC. Suma da membobi duba ɗari da kuma ofisoshi yankuna 17 a America, HQ din su yana Washington DC. Suna samun kuɗin shigar su ta hanyar donations kamar yadda suka yi iqarari — sai dai boyayyun ayyukan su kamar Child Trafficking, Child Sex, Fashi da Safarar miyagun Kwayoyi ya shahara a bakin masana.
Domin samun data mai inganci cikin sassauƙan farashi ku sauke Application ɗin Fadaktelcomms 👉https://play.google.com/store/apps/details?id=co.median.android.xaqakw
Babban aikin su a cikin Gwamnatin Amerika shine samar da Support ga Yahudu. Kama daga Kansila har zuwa President suna yara a ciki wanda basu ji basu gani akan kare muradun Yahudu. Har zuwa shekarar 2021 AIPAC bata fara bawa dan takara kudin kamfe kai tsaye ba, suna yi ne ya hanyar Membobin su ta hanyar tara masa kudi a daidaiku. Amma a shekarar suka ayyana fara sponsoring yan takara ta hanyar abin da suka kira da SUPER-PAC, a ƙarƙashin wannan shiri ne zaa dinga kashewa dan takara kudi har zuwa nasarar shi. Ana zargin wannan ƙungiya da alaqa mai ƙarfi da Likud Party ta Yahudun share wuri zauna, da Kuma Republican Party tasu Trump.
Daga manyan hadafofin su akwai:
1. Supporting non-ending US aid to Israel, wannan yana cikin primary task din su. Kuma wannan aid dinne Syd Hasan Nas ya taba magana akai inda yace "Yankewar wannan support din kamar rushewar Israel ne, kuma shine babban bugu da za'a iya yi musu wanda ba zasu taso ba". Wannan wata hira da Khamenei.ir suka yi dashi a 2019 kenan. Don haka daga primary task din AIPAC akwai tabbatar da wannan aid din bai yanke ba, kuma a lokacin buqatuwa dole a qara shi. Bayan Yahudu har da Support ko aid ga irin Ƙasashen Ukraine, etc.
2. Ingiza kan tururuwa: a ko yaushe Yahudun share wuri zauna suka hasaso hatsari aikin AIPAC ne tursasa US government don kawar da wannan barazana din. Babban misali yadda suka dinga amfani da yan majalisar dokoki da wakilai (yaransu) wajen ƙaƙaba takunkumi akan Iran. Kamar Crippling sanctions on Iran 2012, Maximum Pressure Policy a zamanin Mulkin Trump, Iraq War — duk da sun musanta wannan, wannan kuma ya faru ne saboda shirin su da aka ƙaddamar 2020 mai suna Abraham accords, yadda suka shiga suka fita wajen daidaita alaqar Yahudu da Larabawa, shi ya hana su bayyana support ga Iraq Invasion.
Wannan ƙungiya da alama ta shirya SUPER-PAC ne domin wannan zabe da yske tafe. A lokacin Yahudu ke kokarin fadi kuma an fara samun positive awareness a waje da cikin Amerika da Turai AIPAC bata da hanyar saving Yahudu face dora wanda suke so a mulki da kuma zagaye shi da kuraye da zakuna a majalisar dokoki da wakilai domin gudun haduwa da mutum irin Obama a White House.
0 Comments